Tijjani asase biography
•
Tijjani Asase
Tijjani Abdullahi Asase wanda aka sani da Tijjani Asase , Jarumi travel kuma furodusa wato mai shirya fina-finai a masana'antar Kannywood.
Aikin Fim
[gyara sashe | gyara masomin]Jarumin ya daɗe collection damawa alcoholic drink shi a masana'antar ration kannywood kuma yayi mutt wajen fitowa a matsayin ɗan musgoi a cikin fina finan hausa lone kannywood. Mutane sun fi saninsa glass of something alkunya (DAMUSA). Yana snifter abokanan damawa a wasan hausa solitary kannywood irn su Kumurci, Momo, Kazaza, Dubadis alcoholic drink sauransu.
Fina-finanai
[gyara sashe | gyara masomin]Jarumin yayi fina-finai da dama ga wasu daga ciki su ne;
- Larai
- Namamajo
- Bazan Barki Ba
- Gidan Badamasi (Fim Mai dogon zango)
- Ƙarangiya[1]
- Alkibla
- Sarauniya
- Gwaska
- Aduniya (Fim Mai dogon zango)
- Yar gatan baba. da sauransu.
- Sanda (Fim mai dogon zango)
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da mata guda ɗaya 1 tipple `ya`ya town 9
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]•
Cikakken tarihin tijjani asase
Cikakken tarihin tijjani asase
SUNA: Tijjani Abdullahi
INKIYA: Tijjani asase, kanobaro, Adahama, inda rabbana
MATA: Daya [1]
YARA: Tara [9]
AIKI: jarumin fim
MATAKIN KARATU: secondary
GARI: kano
KASA: Nigeria
WANENE TIJJANI ASASE
Tijjani Abdullahi wadda akafi sani da tijjani asase ko kuma
Adahama a cikin shirin gidan badamasi
Ko kuma
Kanobaro a cikin shirin a duniya ko kuma
Inda rabbana bawahala
Dadai sauransu
Sannan tijjani asase yakasance daya daga cikin wadanda suka bawa masanaantar kannywood gudun mawa mai soka duba da jimawarsa da irin rawar da yake takawa a masanaantar ta kannywood.
FARA FIM
Sannan tijjani asase ya fara fitowa a fim tun shekaru ashirin da biyar dasuka gaba wadda yayi daidai da shekarar
Sannan yafara fim ta sanadiyar
Ado mai gidan dabino wadda yakasance shine megidansa na fari a masanaantar a wani company mesuna
Gidan dabino international
Sannan shine yaronsa na fari
Sannan ya fara fitowa a wani fim ne mesuna
_rikicin duniya
JERIN FINA FINAI
Sannan yafito a fina finai da dama kamarsu
_Rikicin duniya
_A duniya
_Gidan badamasi
_Sanda
_Ruhin jikina
Dadai sauransu
Karanta Cikakken tarihin mustapha nabraska
HADAKA
Sannan yafito a fina finai da dama tare da jarum
•
Tijjani Faraga
Tijjani Faraga Jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ya dade yana fim a masana'antar, Yayi fina finai da dama da yake taka rawa a fannin iyaye.[1] furodusa ne jarumi Kuma darakta.[2] ya yi fina finai da dama a masana'antar. Fitacce ne kuma sananne ga masu kallo.
Takaitaccen Tarihin Sa
[gyara sashe | gyara masomin]Tijjani Faraga jarumi Kuma furodusa ya shigo masana'antar Shekaru Sha hudu baya, Yana taka rawa a matsayin uba, Yaya, Dan uwa, Dan siyasa. Yana yin fim da turanci Yana Jin turanci sosai. Ya shigo masana antar fim da girman sa , Yana da mata da yara. Yana fim a Nollywood fina finan turanci. Ya Yi fina finai da dama na Hausa Dana turanci a masana'antar fim ta kudancin Najeriya. Cikakken sunan sa shine Alhaji tijjani usman Faraga Yana da sarautar gargajiya inda aka nadashi zannnan dansararin sarkin bauchi.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑[permanent dead link]
- ↑
- ↑%C9%97in-jarumin-kannywood-tijjani-faraga-a-matsayin-zannan-%C9%97ansararin-bauchi-a-ranar-lahadi/